Friday, November 25, 2022

Labaran Express

Ilimi

An bude gasar kacici kacici ta makarantu masu zaman kansu a kano

A karon farko maaikatar dake kula da makarantu masu zaman kansu " private and Voluntary Schools" sun fara gasar kacici kacici dan bunkasa Ilimin...

Abubuwan da aka Gano Kan Jarrabar Da Aka Yi Wa Malaman Firamare A Jihar Borno – Gwamna Zulum

Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bayyana abubuwan da aka gano a rahoton da aka mika masa kan jarrabar da aka yi wa...

Hukumar Jarrabawar WEAC ta Saki Sakamakon 2021

A ranar Litinin din da ta gabata ne Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon jarrabawar kammala...

Malaman Jami’ar Koyon Aikin Noma Dake Zuru A Jihar Kebbi Sun Koka Da Rashin Albashi Na Tsawon Watanni 10.

Malaman Jami'ar dake garin Zuru a jihar kebbi sun koka da rashin albashi na tsawon watanni 10, Jami'ar dai garin Zuru mallakar gwamnatin tarayyar...

Wani matsafi ne bayan ya tuba yake bada wani labari mai mutukar tada hankali. Ga kadan daga cikin abinda yake fa’da :

"Na kasance alokacin da nake ayykan tsafe-tsafe mutane sukan zo daga kusa da nesa domin inyi musu mummunan aiki (irin wanda ake kira GOBE...

Gwamna Zulum Ya Dakatar Da Dukkanin Shugabannin Kwalejin Kimiyya Ta Ramat

A dai jihar ta Borno, Gwamna Babagana Zulum ya dakatar da dukkanin shugabannin kwalejin kimiyya ta Ramat Polytechnic da ke birnin Maiduguri, na tsawon...

Kiwon Lafiya

Gwamnatin Kano: Akalla Masu Dauke Da Cutar HIV Dubu 35 Ne Suke Karbar Magani A Fadin Jihar

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa akalla masu dauke da cutar HIV dubu 35 ne suke karbar magani a fadin jihar. Kwmaishinan lafiya na jihar...

Za ai Tattaunawar Sulhu Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da Kwararrun Masana a Bangaren Lafiya Gameda Yajin Aiki

A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane...

KIYASHI: Likita Ɗaya yana duba marasa Lafiya 4000 a Najeriya, Inji Dr Osahon Enabulele

Tsohon shugaban ƙungiyar Likitocin Najeriya, Dr Osahon Enabulele ya zargi shugaba Buhari da cewa, bai taimakawa Likitocin ƙasarnan su zauna a Najeriya su daina...

Duniya Tumbin Giwa

Stay Connected

16,985FansLike
2,458FollowersFollow
61,453SubscribersSubscribe

Labarai

NDLEA operatives arrest 2 Pakistani businessmen with cocaine concealed in PA system

Two Pakistani businessmen were on Saturday, November 5, 2022 arrested with 8 kilograms of cocaine concealed in a Public Address (PA) system while attempting...

Kotu- wani matashi Hukuncin kwashe kwata

Wata kotun shari'ar muslunci dake Zamanta a rijiyar lemo karkashin Mai shari'a Abdu Abdullahi wayya, ta yakewa wani matashi Mai suna Munzali Lawan, mazaunin...

Lemmy.Adede Ya Zama Gwarzo Mai Horarwa A Gasar Ahlan ta Rijiyar Zaki

Matashin mai horar da wasan kwallon kafa da ya ja kungiyar Ramcy dake gidan sarki a birnin kano Bashir Isyaku Yakasai wanda akafi sani...

Mun kafa kungiyar da zatai mana aikin da zamuci zabe-Murtala Sule Garo

Tsohon kwamishinan kananan hukumomin kuma Dan takarar mataimakin Gwamnan Kano a Jam'iyyar APC Hon. Murtala Sule Garo ya kaddamar da Shugabanin kungiyar Gawuna Garo...

Sabbin Labarai

NDLEA operatives arrest 2 Pakistani businessmen with cocaine concealed in PA system

Two Pakistani businessmen were on Saturday, November 5, 2022 arrested with 8 kilograms of cocaine concealed in a Public Address (PA) system while attempting...

Kotu- wani matashi Hukuncin kwashe kwata

Wata kotun shari'ar muslunci dake Zamanta a rijiyar lemo karkashin Mai shari'a Abdu Abdullahi wayya, ta yakewa wani matashi Mai suna Munzali Lawan, mazaunin...

Lemmy.Adede Ya Zama Gwarzo Mai Horarwa A Gasar Ahlan ta Rijiyar Zaki

Matashin mai horar da wasan kwallon kafa da ya ja kungiyar Ramcy dake gidan sarki a birnin kano Bashir Isyaku Yakasai wanda akafi sani...

Shirye-Shiryen Radio

Gasar Cin Kofin Abba Muktar na Kara Armashi a Jihar Kano

Bayan shafe makwanni biyu ana fafatawa tsakanin kungiyoyin kwallon kafa a jihar kano a gasar cin kofin Hon Abba Muktar a.k.a Fifa Agent ...

Muna Alfahari da Tunanin Masu Kungiyoyin Mahaha Sports Complex – Sharu Ahlan

Wani kasaitaccen taron Barka da Shan Ruwa da Hadin Kan Kungiyoyin Kwallon Kafa na Jihar Kano irinsa na farko a tarihin...

Burina Bunkasa Cigaban Matasa a Wasanni a Arewacin Najeriya – Khamis Mailantarki

Tsohon Dan Majalisa mai daya wakilci Kwame/Funakai jihar Gombe dake arewacin najeriya a majalisar wakilai Hon Khamis Ahmed Mailantarki yace bashi da wani buri...

Jihar Kano Nada Arzikin Da Bata Kallonsa Na Harkokin Wasanni

Tsohon dan majalisar tarayya daya wakilci Kwame/Funakai a jihar Gombe kuma shugaban kungiyar rainon yan wasan kwallon kafa ta Mailantarki Sports Academy Khamis...

Da Duminsu

Two Pakistani businessmen were on Saturday, November 5, 2022 arrested with 8 kilograms of cocaine concealed in a Public Address (PA) system while attempting...
Advertisment

Kasuwanci

Sarkin Hadejia Ya Bukaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Jihar Jigawa Su Cigaba Da Tallafawa Manoma

Mai martaba sarkin Hadejia Alhaji Adamu Abubakar Maje CON, ya bukaci gwamnatin tarayya da kuma ta jihar Jigawa da su cigaba da tallafawa manoma...

Kimanin Matasa 2,577 Ne Hukumar Samar Da Ayyukanyi Ta Kasa Ta Bawa Horo Kan Sana’oi A Jihar Jigawa

Kimanin Matasa Dubu 2,577 ne Hukumar Samar da Ayyukanyi ta Kasa ta bawa Horo kan Sana’oi Dogaro daban-daban a nan Jihar Jigawa domin dakile...

Kwamitin Osinbajo zai gana da NLC kan batun cire tallafin da ya shafi sufuri

Ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce gwamnatin tarayya ta kuduri aniyar cire tallafin da ake ba wa motoci...

Kamfanin NNPC zai takawa tashin farashin iskar gas birki, ya kara samar da kayayyaki

Babban Manajin Darakta na Kamfanin Man Fetur na Najeriya Mele Kyari, a ranar Litinin din da ta gabata ya bayyana cewa a halin yanzu...

Siyasa

Magoya bayan Malam Shekarau na Karamar Hukumar Gwale Sun Goyi Bayan Ficewa Daga APC

Wani gagarumin taro da mabiya darikar shekariyya na karamar hukumar Gwale suka gabatar dan neman mafita ga shugaban darikar Sanatan Kano ta tsakiya...

Tsohon Janar Zai Tsaya Takarar Kujerar Dan Majalisar Wakilai Ta Zango da Jaba jihar Kaduna

    Janar Katunku Gora (mai ritaya) a hukumance ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zango/Jaba a karkashin jam’iyyar...

INEC ta bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Ondo

  Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana Mista Mayokun Lawson-Alade a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a...

Najeriya Ba Za Ta Wargaje Ba Sakamakon Zaben 2023 – Inji Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce Najeriya ba za ta wargaje ba sakamakon zaben 2023. Jonathan ya bayyana haka ne a taron kungiyar raya...

Tsaro

Yan Bindiga Sun Sake yin barna tare da kashe Mutum 13 Da tarwatsa Kauyuka 3 A Zamfara

Akalla mutane 13 ne aka kashe yayin da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu a hare-haren da suka kai tsakanin daren Litinin zuwa...

Mayaƙan ISWAP Da Iyalansu Fiye Da 100 Sun Yi Saranda -Dakarun Sojojin Najeriya

Dakarun ƙungiyar Islamic State of West Africa Province (ISWAP) da iyalansu 104 sun miƙa wuya ga sojojin Najeriya, a cewar rundunar sojan ƙasar. Wata sanarwa...

An bankado kungiyoyin dake daukar nauyin yan ta’adda a kasar nan

Hukumar tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu daukar nauyin masu ta'addanci kimanin 96 da masu alaka da kamfanonin hada-hadar kudi 424. Ministan yada...
Advertisment