Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Aminu Sani yasha alwashin bawa marada kunya a wasan su na gaba da zasu fafata da kungiyar Enyimba fc ta garin Aba,
A tattaunawarsa da Express Radio Digital Media Aminu Wanda akafi sani da Bajahilci yace ” wasanmu da Enyimba wasane na musamman da yake daukar hankalin manazarta harkokin wasanni a ciki da wajen kasar man, ” Amma wannan wani wasane na musamman Kuma zamuyi jini da tsoka dan ganin mun dauki Makin da ake bukata,
Enyimba babbar kungiyace muna girmamata amma suma sunsan wacece Kano Pillars saboda haka kar tasan kar