Tuesday, November 28, 2023

Babu wata tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Atiku-NNPP

Must read

Gwnanatin jahar kano ta bukaci malamai dasu cigaba da dafawa kokarin ta na wayar da Kan matasa Kan illolin shaye shaye a tsakanin alumma.

Gwnanatin jahar kano ta bukaci malamai dasu cigaba da dafawa kokarin ta na wayar da Kan matasa Kan illolin shaye shaye a tsakanin alumma. Gwnanan...

Maukibi: An ja hankalin mabiya darikar Qadiriyya da zasu fita Taron maukukibin Qadiriyya a gobe Asabar dasu zamo Masu da’a yayin fitowar ta su.

An ja hankalin mabiya darikar Qadiriyya da zasu fita Taron maukukibin Qadiriyya a gobe Asabar dasu zamo Masu da'a yayin fitowar ta su. Shekh Qaribullah...

Gwamnan jihar kano Abba kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da raba tikiti ga dalibai 1001 Wanda gwamnati ta dauki nauyin karo karatunsu na digiri...

Anyi kira da Gwamnatin Tarayya data bude iyakokin Maigatari, Mai Aduwa, Kwangwalan data Illela

ANYI KIRA DA GOBNATIN TARAYYA DATA BUDE IYAKOKIN MAIGATARI, MAI ADUWA, KWANGWALAN DATA ILELA Dan majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Dala kuma mataimakin Shugaban marasa...

Jam’iyyar NNPP ta ce babu wata tattaunawa tsakanin dan takararta na shugaban ƙasa, Injiniya Rabi’u Musa Kawankwaso da takwaransa na PDP Atiku Abubakar.

A wata hira da BBC, Atiku Abubakar, ya yi iƙirarin cewa suna magana da wasu jam’iyyun adawa don haɗa-gwiwa su ƙwace mulki daga jam’iyyar APC mai mulkin kasar.

Shugaban jam’iyyar NNPP ta ƙasa, Farfesa Rufai Alƙali, ya shaida wa BBC cewa babu wata magana mai kama da haka sam.

Ya ce, “Mu gaskiya ba mu san wannan magana ba haka kuma ba mu san inda ta samo asali ba, mutanenmu sun fusata matuka saboda an sha wahala wajen gina wannan jam’iyya ta mu ta NNPP.”

Ba ma bacci ba ma hutawa muna neman yadda zamu ceto kasarmu, a yanzu jam’iyyarmu na kara samun farin jini da karbuwa a wajen jama’a, in ji shi.

DAGA BBC

- Advertisement -

More articles

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

Latest article

Gwnanatin jahar kano ta bukaci malamai dasu cigaba da dafawa kokarin ta na wayar da Kan matasa Kan illolin shaye shaye a tsakanin alumma.

Gwnanatin jahar kano ta bukaci malamai dasu cigaba da dafawa kokarin ta na wayar da Kan matasa Kan illolin shaye shaye a tsakanin alumma. Gwnanan...

Maukibi: An ja hankalin mabiya darikar Qadiriyya da zasu fita Taron maukukibin Qadiriyya a gobe Asabar dasu zamo Masu da’a yayin fitowar ta su.

An ja hankalin mabiya darikar Qadiriyya da zasu fita Taron maukukibin Qadiriyya a gobe Asabar dasu zamo Masu da'a yayin fitowar ta su. Shekh Qaribullah...

Gwamnan jihar kano Abba kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da raba tikiti ga dalibai 1001 Wanda gwamnati ta dauki nauyin karo karatunsu na digiri...

Gwamnan jihar kano Abba kabir Yusuf ya jagoranci kaddamar da raba tikiti ga dalibai 1001 Wanda gwamnati ta dauki nauyin karo karatunsu na digiri...

Anyi kira da Gwamnatin Tarayya data bude iyakokin Maigatari, Mai Aduwa, Kwangwalan data Illela

ANYI KIRA DA GOBNATIN TARAYYA DATA BUDE IYAKOKIN MAIGATARI, MAI ADUWA, KWANGWALAN DATA ILELA Dan majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Dala kuma mataimakin Shugaban marasa...

Gwanmatin Kano ta yi bikin yaye tubabbun ‘yan daba

Gwamnatin jihar kano ta bukaci tubabbun yan dabar da suka ajiye makamansu da suzo a hada kai dasu don kara Samar da zaman lafiya...