Gwamnatin kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulinci.
Gwamnan Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa...
Rahotanni sun ce shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawal yaki amincewa da bukatar tattauna tsige shugaban kasar, sai dai mahawara akan yadda matsalar tayi kamari...
Gwamnatin jihar Naija shirin haramta sana’ar karuwanci a Minna, a wani mataki na magance matsalar tsaro a jihar.
Babbar Sakatariya a ma’aikatar harkokin mata da...
Gasar Cin Kofin Major Janar Sunday Igbinowanhia Ta Shiga Shekara ta Gkin fidda jadawalin gasar cin kofin major general sunday igbinowanhia karo na goma...
Fitacciyar ‘yar fafutuka kuma ‘yar siyasar Kano, Hajiya Naja’atu Mohammed, ta cika sa’o’i 72 da ficewa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) tare da...