Friday, February 3, 2023
Home SHARI'A Za'a Rufe Asusun Kananan Hukumomin Jihar Katsina - Kotu

Za’a Rufe Asusun Kananan Hukumomin Jihar Katsina – Kotu

Babbar kotun tarayya ta bayar da umarnin rufe asusun kananan hukumomin jihar Katsina har zuwa ranar 21 ga Maris, 2022.

Rufe asusun ya biyo bayan kin amincewar da gwamnatin jihar ta yi na biyan tsofin zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar ‘yan jam’iyyar PDP da aka sauke ba bisa ka’ida ba tun shekarar 2015.

Shugaban jam’iyyar PDP na jihar, Salisu Yusuf Majigiri, ne ya bayyana hakan a yau yayin taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a hedikwatar jam’iyyar dake birnin Katsina.

Salisu Majigiri ya kuma ce tun da farko kotun koli ta mayar da martani ta hanyar soke matakin da gwamnatin jihar ta dauka a matsayin wanda ya sabawa kundin tsarin mulkin kasarnan.

Kotun ta ce tun a shekarar da ta gabata ta bayar da umarnin cewa, kafin ranar 31 ga watan Agustan 2021, a biya dukkanin hakkokin tsofin zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar ‘yan jam’iyyar PDP da aka sauke.

RELATED ARTICLES

Tsarin Sharia na fuskantar Tasgaro a Tunisia

Shugaban Tunisiya ya rusa babbar hukumar shari'a Matakin Kais Saied ya kawo karshen sukar da ya yi wa alkalan Tunusiya na tsawon watanni da...

Babbar Kotun tarayya ta bada umurnin kamo tsohuwar Ministan kasar nan

Babbar kotun tarayya dake da mazauni a Abuja, ta bada umarnin kamo tsohuwar ministan Man Fetur, Diezani Alison Madueke. Alkalin kotun, mai Shari'a Bolaji Olajuwon,...

Akalla akwai Ƙararraki Dubu 128 Da Aka Shigar A Babbar Kotun Tarayya Waɗanda Har Yanzu Ba A Kai Ga Yanke Hakunci Ba

Babban Alkalin kotun kasar nan John Tsoho, ya ce kawo yanzu akwai akalla kararraki dubu 128 da aka shigar a babbar kotun tarayya dake...

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Yan Wasan Kungiyar Kano Selected Sun Chanchanci Yabo – Alhaji Mutari Awarwasa

Zababbaun yan wasan kungitar kwallon kafa ta kano selected da suka fafata a gasar cin kafin Ahlan Ahlan Pre season ta 2023 sun chanchanci...

An fidda Jadawalin Gasar Cin Kofin Manjo Janar Sunday Igbinowanhia Karo na Goma a Jihar Kano,

Gasar Cin Kofin Major Janar Sunday Igbinowanhia Ta Shiga Shekara ta Gkin fidda jadawalin gasar cin kofin major general sunday igbinowanhia karo na goma...

Kwanaki Kadan Bayan Raba Gari da Tafiyar Bola Tinubu, Hajiya Najaatu ta Ziyarci Atiku Abubakar Har Gida

Fitacciyar ‘yar fafutuka kuma ‘yar siyasar Kano, Hajiya Naja’atu Mohammed, ta cika sa’o’i 72 da ficewa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) tare da...

Christiano Ya Zura Kwallaye Biyu a Wasan da PSG ta Lallasa Riyadh All Stars

Cristiano Ronaldo ya ci kwallaye biyu a lokacin da Messi ta PSG ta doke Riyaad tauraruwarsa a bugun daga kai sai mai tsaron gida Kwallaye...

Recent Comments